Dama a Kamfanin TIIDELab Fellowship Cohort 5

Haɗin gwiwar kamfaninnikane a Abuja suke neman matasan dake buƙatar horo a fagen kimiyya da fasahar na’ura mai ƙwaƙwalwa. 

Ance min kyauta ne, kuma har ɗan na goro za’a bawa mai karɓar horon idan ya samu karɓuwa (ban tabbatar ba).

Duk bayanin da ake buƙata akwai a rubuce. 

Domin neman gurbin horon kuma abi wannan sarƙar; https://application.tiidelab.com/

Wannan babbar dama ce!

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox