Daukar Ma’aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano

Daukar Ma'aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano

Gwamantin jihar Kano zata dauki Mutum 36 House officers da medical Officers  70 Aiki  a kano state hospital management board

Ana sanar da yan’uwa da suje Hospital management board don siyan form din daukar aiki akan 3k Deadline 15/09/2023

Kumaa zaa fara interview 16/09/2023

Wanda yake da shaawa yatabbatar yana da wadannan documents din

1: complete documents 

2: valid practicing license

3: duly completed form and reciept 

4: NYSC discharge Certificate

Please ayi kokarin Sanar da yan uwa.

Marubuci: Ahmed Rufai Idris

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox