Labari Mai Dadi Ga Masu Amfani da Layin MTN

Labari Mai Dadi Ga Masu Amfani da Layin MTN

Step by step yadda zaka biya bashi a MTN abaka bunus

Ba lailai bane agane me nake fada arubuce ba amma idan baka gane ba ka be hotunan step by step insha Allah zaka gane 

Dafari ka Bude wallet da MOMO AGENT 

Wani zece taya zai bude  kawai *671# zaka danna idan already kana da ita sai kayi amfani da ita idan kuma bakada ita Aka gani sai kayi creating waleet din take 

Mudawo batun biyan bashi abasa bunus 

Abu dazakq dannan indan ka mallaki momo walet shine 

1= *671# zebaka uption na momo kamar momo transfer, buy Airtime and data dadai sauransu saika danna number 2 buy Airtime and data zai baka wani option din bayan ka sannan 

Sai ka danna 2 MTN AWUF4U PLUS

Sai ka danna  anan kosa kanka zakayi wa babu ruwanka da self muddun kana bukatar bunus dinnan zakayi using awuf4uplus ne 

Daga nan zaka saka musu phone number wadda ake bi bashin misali idan ana bina bashin 200 to bawai 200 zansaka ba zansaka 230 naira ne koma nawane adadin abinda ake nina naira 30 kachal zan kara wasu zasu ce wanda ake bi 1000 fa shima wannan 30 naira zai kara duk bunus zaishiga koma nawane indai ka kara 30 naira akan abinda ake binka to bunus zai sauka akan layinka kuka ka biya bashinda kamfani ke binka 

Gamasu 399 suka dai duk karin kenann misali ana bina 399 kage kanan zan saka 429 sai abani bonus dinan baburuwan ka da point dayake zuwa bayan abinda ake binka zaka rubuta iya abinda yake minus ne

Daga nan kuma sai ka saka code shike nan kabiya wa muyun bashi

Allah ubangiji yarabamu da sharrin bashi. 

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox