Masu Kwalin BSc, HND, NCE, OND Ko SSCE an Bude Shafin Cike Aikin Enumerator a “Anchor for Life Support and Resilience”

ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience) kungiya ce mai zaman kanta da ta himmatu wajen karfafa al’umma a fadin Najeriya ta hanyar ilimi, gina fasaha, da shirye-shirye masu dorewa.

Wuri:  Maiduguri, Borno

Manufar ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience)ita ce gano matsalolinda al’umma ke fuskanta domin a  magancesu.

Yadda zaku cike 

Masu sha’awar cikewa su tura CV ɗin su zuwa: [email protected] 

Allah yasa mu dace baki daya

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox