Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 a kowacce karamar hukumar dake najeriya inda gwamnatin tarayya zata ke biyan su naira 20,000 har na tsahon wata uku Naira duba sittin 60 kenan domin yin register ziyarci ofishin hukumar ta NDE dake jahohin su Kona Æ™aramar hukuma domin karbar form su cike, yau saura kwana goma Sha biyu a rufe cikewa.

Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox